Gidan rediyon BBC Hausa ya bayyana Aisha Muhammad Sabitu a matsayin wacce ta lashe gasar Hikayata da aka gudanar kan kagaggun labarai.
ta rubuta kagaggen labarinta ne mai suna "Sansanin 'Yan Gudun Hijira"
Aisha Muhammad Sibatu yar asalin jahar Katsina ce ta bayyanawa shashin hausa na BBC cewa bata taba tsammanin sunanta zai samu shiga ba ballanatana lashe gasar
"Ban taba zaton suna na zai fito ba, ballantana ma a ce ni na zo ta daya. Na yi kuka saboda murna domin ban taba zato ba".
Aisha ta rubuta kagaggen labarinta ne mai suna "Sansanin 'Yan Gudun Hijira" inda ta bayyana yanda yan gudun hirar da Boko Haram ta raba da matsugunan su yadda suke shan wahala a sansaninsu da ke jahar Adamawa.
wanna gasa dai ita ce karo na farko da shashin hausa na BBC ta shirya na Hikayata da aka gudanar kan kagaggun labarai amma gasar ta matace zalla.

No comments:
Post a Comment