Labaran da suka fi Jan hankali

Saturday, 29 October 2016

Rundunar hadin guiwa ta yan shi’a ta kaddamar da wani hari a yankin yammacin garin Mosul na Iraki

Rundunar hadin guiwa ta yan shi’a ta kaddamar da wani hari a yammacin garin Mosul na Iraki a yunkurinta na korar yan kungiyar ISIS daga garin wanada shine birni na biyu da ke karkashin ikon kungiyar.
Rundunar da akafi sani da  "Popular Mobilization Units" a kwanakin baya dai ba ta bada wani  gudumawa ba a sauran yakunan da su ka gabata, amma fa harin da takai a yau Asabar ya janyo hankalin masu hasashe inada suke ganin nangaba zata tabuka abun azo agani a sauran yakin kwato sauran birane dake hannun ta ISIS.
Garin na Mosul dai na tsakanin iyakar kasar Siriya da Iraki kuma shine birni na biyu da ya rage a hannun kunkiyar ISIS a halin yanzu .

No comments:

Post a Comment