Saturday, 20 August 2016
Friday, 19 August 2016
Kyakyawan Labari Ga yan Nageriya..
Ajiyane dai Farashin gangan danyen man fetur yayi Sama inda yakai kimanin Dala
Saturday, 6 August 2016
Friday, 5 August 2016
Thursday, 4 August 2016
Wednesday, 3 August 2016
Labarai a takaice
-NNPC ta nisanta kanta daga hauhawar farashin kalanzir.
-Farashin gangan danyen mai yayi kasa inda Yakoma 40$.
-Yan bindiga sun kashe mutane 5 a tsaragi jihar kwara.
-Jirgin fasinja na Emirates ya yi hatsari a filin saukan jirgin Dubai.
-Kungiyar IS ta Nada Abu Musab al-Barnawi a matsayin shugaban Boko haram.
-Sanusi Lamido Sanusi yayi kira ga gwamnatin Buhari da ta hukunta
Shin ko kunsan Abunda kasar Holland tayiwa Fiyeyyen Halitta..
Kasar
Holland ta fitarda wani
film
(film786) kuma
Sunyi batanci da isgilanci ga Annabi
Muhammad
(s.a.w.) a
cikinsa. Don haka,
kakasance daya daga
Holland ta fitarda wani
film
(film786) kuma
Sunyi batanci da isgilanci ga Annabi
Muhammad
(s.a.w.) a
cikinsa. Don haka,
kakasance daya daga
Shin ko kasan Abubuwa kwara 100 Wanda Annabi S.A.W ya hane ka/ki da aikatawa....
*Abubuwa 100 da Annabi yai
hani ga muslmai ya aikata*
(1) Daga ido a cikin sallah.
(2) Yin waige acikin sallah.
(3) Wuce wa gaban mai sallah.
(4) Nuna musulmi da makami.
(5) Zagin (yanayin) sanyi.
(6) Zagin (yanayin) zafi.
(7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin
ruwa.
(8) Bayan gida (kashi) a hanya.
(9) Zaman hira bayan sallar isha.
(10) Zagin iska.
(11) Dagokan maibin sallah kafin
liman.
hani ga muslmai ya aikata*
(1) Daga ido a cikin sallah.
(2) Yin waige acikin sallah.
(3) Wuce wa gaban mai sallah.
(4) Nuna musulmi da makami.
(5) Zagin (yanayin) sanyi.
(6) Zagin (yanayin) zafi.
(7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin
ruwa.
(8) Bayan gida (kashi) a hanya.
(9) Zaman hira bayan sallar isha.
(10) Zagin iska.
(11) Dagokan maibin sallah kafin
liman.
Duniya Makaranta data shiek Aminu Ibrahim Daurawa
*DUNIYA MAKARANTA*
1.Hakuri iri biyu ne: hakurin abinda ka ke so idan ba ka same shi ba, da hakurin abinda ba ka so idan ya same ka.
2. Duk kofar da ka ganta a rufe tana da mabudi. Kada ka saki baki kana jiranta ta bude da kanta.
3. Duk wanda ya yabe ka da karya wata rana sai ya zage ka.
4. Komai a duniya yana da mabudi. Mabudin ilimi shine tambaya, mabudin nasara hakuri, mabudin arziki tsoran Allah, mabudin zaman lafiya adalci da gaskiya.
5. Hattara da mabudai guda uku:
1.Hakuri iri biyu ne: hakurin abinda ka ke so idan ba ka same shi ba, da hakurin abinda ba ka so idan ya same ka.
2. Duk kofar da ka ganta a rufe tana da mabudi. Kada ka saki baki kana jiranta ta bude da kanta.
3. Duk wanda ya yabe ka da karya wata rana sai ya zage ka.
4. Komai a duniya yana da mabudi. Mabudin ilimi shine tambaya, mabudin nasara hakuri, mabudin arziki tsoran Allah, mabudin zaman lafiya adalci da gaskiya.
5. Hattara da mabudai guda uku:
Subscribe to:
Comments (Atom)














