Labaran da suka fi Jan hankali

Thursday, 30 August 2018

Wednesday, 29 August 2018

YAN SANDA A LEGAS SUNYI ABUN GANI A YABA

Rundunar yan sanda a Legas ta kama wasu mutane 57 da ake zargin yan luwadi ne.
mutanen dubun su ya cika ne yayinda suke

KWANKWASO YA LASHI TAKWABIN KAYAR DA BUHARI



A yau ne dai Dan Musa ya kaddamar da kansa a matsayin wanda zasu goga da shugaba Buhari a zaben 2019 mai zuwa,

Tuesday, 28 August 2018

BAYAN HANASA YIN TARO A EAGLE SQUARE, DAN MUSA YA SANARDA SABON DANDALI.

bayan hanasa filin eagle sequre Dan Musa ya sanarda sabon farfajiyar da zai kaddamar da kan nasa.
ayayin da yake hira

NAJERIYA NA BUKATAR SHUGABA JAJIRCECCE MAI AMANA BA MAI KAWARIN JIKI BA.


Tsohon shugaban hukumar zabe na kasa ferfesa Attahiru jega yace najeriya na bukatar shugaba jajircecce da amana ba mai karfin jiki ba,

Hajjin Bana Alhazan Najeriya 3 ne Suka Mutu

Hukumar aikin hajji ta Najerya(national hajj commission) ta ce kawo yanzu mahajjatanta 3 ne suka mutu a kasa mai tsarki.

Za'a Gurfanar da Manyan Sojoji 6 Bisa yiwa Musulmi kisan kare dangi

A karon farko majalisar dinkin duniya tafitar da wani rahoto inda ta ce dole ne a binciki manyan jami'an soji na kasar Myammar bisa kisan kare -dangi da keta hakkin dan adam akan musulmi a jahar Rakhine dama wasu sassan kasar.

Sunday, 26 August 2018

Shangiya komai kankanta Hadarine ga lafiya

Wani gagarumin bincike na duniya da aka gudanar kuma aka wallafa a birnin Lancet ya tabbatar da wani bincike da aka gudanar abaaya wadda ya nuna cewa shan giya  komai kankantar ta hadarine ga lafiyar dan'adam.