SOJOJIN NAJERIA SUN SAKE YARA 876 DA AKE ZARGIN SUNADA WATA
ALAKA DA KUNGIYAR BH DA SUKE GARKAME DA SU A BARIKIN SOJI NA MAIDUGURI DAKE AREWA
MASO GABASHIN NAJERIA…..
Sake yaran dai yabiyo bayan sasantawar da majalisar dinkin
duniya ta jagoranta da sojojin na najerya, inda tace babu wata doka da ta baiwa soji
daman garkame yankasa da yara amatsayin wata hanya ta yaki da ta’addanci.
Majalisar dinkin duniyan bata bada bayanai na shekaru da
tswon dadewan da yaran sukayi a barikin sojojin ba.

No comments:
Post a Comment