Labaran da suka fi Jan hankali

Friday, 25 October 2019

Thursday, 24 October 2019

Lallai kaine gwaska!!! Kudin Nanaye yayi Albarka.


Jinjina ta musamman ga jarumi Adam A Zango da akafi sani da Usher,

Ilimi shine kashin bayan cigaban duk wata kasa da al'uma a doron duniya, kana sanin darajar ilimi shine ke sanyawa mutum tausayin wadanda suke son yin karatu amma talauci ko maraici ya hanasu samu wannan gagarumin dama,

Wednesday, 23 October 2019

Siyasa ba hauka bane

Siyasa ba hauka bane!

A zahirin gaskiya lamarin siyasar kano na sara suka ya fara wuce gona da iri, abunda akayi wa yan kwankwasiya jiya rashin mutunci ne,

Wednesday, 16 October 2019

ALLAH YA JARRABI KABILUN NIGERIA DA KABILAR IGBO DA KE CIKINSU

Lalle Kabilun Nigeria sun sami kansu cikin jarrabawa babba saboda kasancewar Kabilar Igbo na cikinsu, watakila ma nan gaba kadan wannan jarrabawar tana iya shafan dukkan kabilun Duniya.
Ku lura da kyau za ku fahimci cewa kusan dukkan wani babban sharri cikin Nigeria to lalle gurbatattu cikin Kabilar Igbo ne suka fara kawo shi

Jami'an tsaro na farin kaya sun chapke mutum 5 kan labarin karya na auren shugaba Buhari

Shin kana 1 daga cikin wadanda suka yada labarin karya na auren shugaba buhari?

Toh kai maza ka na goge domin jami'an tsaro na farin kaya wato sss sun chapke mutum 5 a yola fadar gwamnatin jahar adamawa,

Tuesday, 15 October 2019

Zaka biya ₦ 5,000 kafi sabunta katin dan kasa

Wata sabuwa kenan, awanni kadan da suka wuce ne dai hukamar da take bada katin dan kasa ta fitar da sanarwa a shafinta na twitter cewa duk wanda zai sabunta katinsa na dan kasa zai biya ₦ 5,000 kan a sabunata masa,

Monday, 14 October 2019

ƘUNGIYAR AREWA BLOGGERS TA YI ALLAH WADAI DA SATAR YARA A JIHAR KANO

ƘUNGIYAR AREWA BLOGGERS TA YI ALLAH WADAI DA SATAR YARA A JIHAR KANO

-Sannan Kuma, Ƙungiyar Ta Yi Kira Ga Marubuta Na Arewa Da Su Cigaba Da Rubuce-Rubuce Kan Wannan Batu Har Zuwa Lokacin Da Za A Hukunta Masu Wannan Ɗanyen Aiki.

Arewa da ya'ya'nta Akuwai matsala


Arewa da ya'ya'nta Akuwai matsala.

Ya bayyana karara cewa wasu yan kudu sun sace yara a kano sun chanja musu suna da addini yayinda Umarul Faruk ya koma Emanuel 😥😰😭