A karon farko majalisar dinkin duniya tafitar da wani rahoto inda ta ce dole ne a binciki manyan jami'an soji na kasar Myammar bisa kisan kare -dangi da keta hakkin dan adam akan musulmi a jahar Rakhine dama wasu sassan kasar.
Wani gagarumin bincike na duniya da aka gudanar kuma aka wallafa a birnin Lancet ya tabbatar da wani bincike da aka gudanar abaaya wadda ya nuna cewa shan giya komai kankantar ta hadarine ga lafiyar dan'adam.