Labaran da suka fi Jan hankali

Friday, 21 October 2016

ZABEN AMURKA: ZAN AMINCE DA SAKAMAKON ZABEN AMMAFA IDAN NI NAYI NASARA INJI TRUMP

Kalaman da Donald Trump kenan ya a jiya yayin zazzafar muhawarar karshe na zaben Amurka da ta gudana a jiya tsakaninsa yar takarar jamiyar Republican Mis Hilari Klinton a birnin Levages na Amurka.

Trump din dai yace " Na daukama wadanda zasu kada min kuria, magoya bayana, da yan kasar Amurka alkarin cewa zan amince da sakamakon wannan zaben shugabancin kasar nan mai cike da tarihi idan ni na lashe zaben" kalaman na mista Trump din dai ya samu kakkausar suka daga bakin shugaban na Amurka Obama inda yace kalaman nasa nada matukar hadari.

No comments:

Post a Comment