Fatima Muhammadu Buhari ita ce 'ya ta 2 ga shugaba Muhammadu Buhari ta auri Malam Gimba Ya'u kumo tsohon manajan Federal Mortgage Bank a jiya 28 gawatan Oktoban shekara ta 2016, auren ya samu halartan sarakunan gargajiya na jahohi daban daban na kasar, ga kadan daga cikin hotunanan shagulgulan bikin





No comments:
Post a Comment