Labaran da suka fi Jan hankali

Saturday, 29 October 2016

Hotunan Shagulgulan Bikin yar Shugaba Muhammadu Buhari

Fatima Muhammadu Buhari ita ce 'ya ta 2 ga shugaba Muhammadu Buhari ta auri Malam Gimba Ya'u kumo tsohon manajan Federal Mortgage Bank a jiya 28 gawatan Oktoban shekara ta 2016, auren ya samu halartan sarakunan gargajiya na jahohi daban daban na kasar, ga kadan daga cikin hotunanan shagulgulan bikin





Rundunar hadin guiwa ta yan shi’a ta kaddamar da wani hari a yankin yammacin garin Mosul na Iraki

Rundunar hadin guiwa ta yan shi’a ta kaddamar da wani hari a yammacin garin Mosul na Iraki a yunkurinta na korar yan kungiyar ISIS daga garin wanada shine birni na biyu da ke karkashin ikon kungiyar.
Rundunar da akafi sani da  "Popular Mobilization Units" a kwanakin baya dai ba ta bada wani  gudumawa ba a sauran yakunan da su ka gabata, amma fa harin da takai a yau Asabar ya janyo hankalin masu hasashe inada suke ganin nangaba zata tabuka abun azo agani a sauran yakin kwato sauran birane dake hannun ta ISIS.
Garin na Mosul dai na tsakanin iyakar kasar Siriya da Iraki kuma shine birni na biyu da ya rage a hannun kunkiyar ISIS a halin yanzu .

SOJOJIN NAJERIA SUN SAKE YARA 876

SOJOJIN NAJERIA SUN SAKE YARA 876 DA AKE ZARGIN SUNADA WATA ALAKA DA KUNGIYAR BH DA SUKE GARKAME DA SU A BARIKIN SOJI NA MAIDUGURI DAKE AREWA MASO GABASHIN NAJERIA…..

Friday, 21 October 2016

ZABEN AMURKA: ZAN AMINCE DA SAKAMAKON ZABEN AMMAFA IDAN NI NAYI NASARA INJI TRUMP

Kalaman da Donald Trump kenan ya a jiya yayin zazzafar muhawarar karshe na zaben Amurka da ta gudana a jiya tsakaninsa yar takarar jamiyar Republican Mis Hilari Klinton a birnin Levages na Amurka.

Aisha Muhammad Sabitu Ta lashe gasar Hikayata

Gidan rediyon BBC Hausa ya bayyana Aisha Muhammad Sabitu a matsayin wacce ta lashe gasar Hikayata da aka gudanar kan kagaggun labarai.
 ta rubuta kagaggen labarinta ne mai suna "Sansanin 'Yan Gudun Hijira"
Aisha Muhammad Sibatu yar asalin jahar Katsina ce ta bayyanawa shashin hausa na BBC cewa bata taba tsammanin sunanta zai samu shiga ba ballanatana lashe gasar

Thursday, 15 September 2016

Bayin Allah Na kwarai Ba Sa Karewa

Na Allah Basa Karewa
Wannan bawan Allah mai suna Gwani Mustapa dan Asalin Jahar Borno ne, Shine wanda

Wednesday, 14 September 2016

Ko kasan wannan sabuwar fasahar ya taimaka wajen rage yawan masu shan cigari

Masana Sun gano cewa Sabuwar fasaha na Tabar Laturonic Na taimakawa sosai wanje rage yawan masu shan cigari mai cutarwa, Amma tayaya, masana masu bincike,  a Jami'ar University College London (UCL) sun binciko

Patience Jonathan: Dala Miliyan 15 Da Hukumar EFCC ta samu A Asusun Bankina kawai Na Kula da Lafiya na ne Da Biyan Bukatun Yau Da Kullun

Patience Jonathan: Dala Miliyan 15 Da EFCC ta samu A Asusun Bankina kawai Na Kula da Lafiya na ne Da Biyan Bukatun Yau Da Kullun tsohowar Uwargidan Shugaba Jonathan Kenan take bayyana wa Shugaban Hukumar EFCC

Tuesday, 13 September 2016

Madalla da wannan sabuwar fasaha

Shin ko kasan a kan yi anfani da gora wajen sarrafashi ya zamto abun anfani, sannan ya kawo makudan kudaden shiga?
Jami'an Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) sun kwace gidajen

Wannan Abunkunyan da mai ya yi kama


Wani tsoho dan shekara 50 Mai suna Joseph Sunday a garin Ogun ya yi wa wata yarinya yar shekara 13 fiyade.
Kyakyawan labarin dai Shine jami'an yan sanda na jihar sun chafke tsohon inda ya ke amsa wasu tambayoyi kafin a turashi gaban kulya. 

Yadda Aka Gudanar da sallan idi a garin Bama


A karon farko bayan shekara 3 mutanen bama sun Gudanar da sallan idi a garin su cikin farinciki da cikekken tsaro da rashin tsoro...

Monday, 12 September 2016

Jarumin Soyayya

Kasance da Bajamushennan mai suna Alexander Pieter Cirk, dan shekara 40, wanda ya yi kwanaki 10 a filin saukan jirgi yana jiran masoyiyarsa na Shafin sada zumunta.
 Latsanan nan domin karanta cikekken labarin ammafa a turance 

Girgizan kasa A Africa

Girgizan kasa mai karfin maki  5.7 ya kashe akalla mutane 10 sannan ya jikkata fiye da mutane 100,
Lamarin ya farune jiya a kasar Tanzaniya mai makwabtaka da kenya. 

Saturday, 10 September 2016

Shugabannin majalisar dinkin duniya sun zargi kasar Koriya ta arewa kan gwajin makamin nukiliya da ta sake yi,


 Shugabannin majalisar dinkin duniya sun zargi kasar Koriya ta arewa kan gwajin makamin nukiliya da ta sake yi,

LABARAN DA SUKA FI JAN HANKALI A MAKON DA YA GABATA


LABARAN DA SUKA FI JAN HANKALI A MAKON DA YA GABATA
1~WATA KOTU A KENYA TA BAIWA DALIBAI MATA MUSULMAI A KASAR DAMAR SANYA HIJABI A MAKARANTU √
     
  2~ SAUDIYA TA FITAR DA SABON TSARI YAYIN JIFAN SHEDAN, INDA MUTUNANE 250 NE KACHAL ZA SU NA JIFA DAGA KOWANI TANTI , MATAKIN AN DAUKA NE DOMIN RAGE TIRMITSI YAYIN JIFAN.√
   
3~ DAN WASAN KWALLON KAFA NA KUNGIYAR REAL MADRID CRISTIANO RONALDO, YA DAWO MURZA LEDA TUN BAYAN RAUNIN DA YAJI A GUIWAR SA A WASAN KARSHE NA GASAR CIN KOFIN TARAYYAR TURAI √

4~ RUNDUNAR SOJOJIN NAJERIYA ZATA TURA KARIN DAKARUNTA DUBU 10 YANKIN NEJA DELTA DA AKE FAMA DA TA'ADDANCIN FASA BUTUTUN MAI A KASAR √

  5~ GWAMNATIN TARAYYA TA AYYANA 12 DA 13 GA WATAN SATUMBA AMATSAYIN RANAKUN HUTUN BABBAR SALLAH √  


Saturday, 20 August 2016

Abun Tausayi, Daga Neman Maganin ciwon Ciki Sai Aka Cire Masa Koda...

Isa Hamman mazaunin garin Yola jahar Adamawa, ya shaidawa Yan Jarida mawuyacin halin da ya tsinci Kansa ciki bayan wani Likita ya cire masa kodansa guda 2.

Friday, 19 August 2016

Kyakyawan Labari Ga yan Nageriya..

Ajiyane dai Farashin gangan danyen man fetur yayi Sama inda yakai kimanin Dala

Bokola Saraki da David Mark na Tsaka Mai Wuya

Sugaba Buhari ya bada umurnin binciken shugaban majalisar dattawa Bokola Saraki, David Mark, da wasu fitattun mutane a kasar dangane da badakalar

Saturday, 6 August 2016

Kashi 90 Cikin Dari Na shinkafar Da ke shigowa da Ita Ta kan Tudu Ta Tashi Aiki

Kashi 90 cikin Dari na shinkafar da ake shigowa da shi ta kan tudu shinkafane gurbatacce inji shugaban Hukumar Kostom na kasa Kanal Hamid Ali.

Auren da baya bukatan sadaki, Ka Auri kanwata na Auri kanwarka Idan ka saki kanwata Nima Dole na Saki kanwarka Koda Muna zaman Lafiya.

Asanin Kowa Aure A adinin Islama dama na kirista Baya yiyuwa Sai da sadaki(Islama) ko kuma Dukiya(Kirista), Amma a shi auren Musaya Wanda ake kira da "shigar" Abun ba haka yake ba,
Shi Aurene na Al'ada Wanda ake

Friday, 5 August 2016

Wannan tsohuwar kam me yamata dadi haka!?

Ni Lauya Ne Babu Inda Dokar kasa tace Aringizon kasafin kudi Laifi Ne don Haka

A yaune kakakin Majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara yayi ganawar sirri da shugaba Muhammadu Buhari A fadar asorok dake Abuja Babban Birninin tarayya.
Ganawar dai anyi shine da

Rukunin Farko Na mahajjata sun Isa Kara Mai tsarki

Rukunin farko na mahajjata daga kasashen Bangladesh, India, sauthafrica da Pakistan, sun isa kasa mai tsarki, mahajjatan

Dogara Na Neman Taimakon Buhari Kan Badakalar kasafin Kudi

Shugabn majalisar wakilan Najeriya yau zai Gana da shugaba Buhari kan Badakalar kasafin kudin da ya janyo CeCe kuce a zauren majalisar.

Tawagar kwallon kafar Najeriya bangaren maza ta Doke Japan

Tawagar kwallon kafar Najeriya bangaren maza ta doke Japan da ci 5-4 a wasar gasar Olympic ta bana Da aka bude A yau jumma'a.
 Shashin hausa na BBC ta ruwaito cewa A ranar Alhamis da daddare ne aka yi wasan gabannin bikin bude gasar a hukumance.

Hajiya A'isha Buhari Ta Dira Washington Jiya, Fayose kuma Yaji Kunya

Matar Shugaba Muhammadu Buhari takai ziyara Birnin Washington na amurka jiya, ziyarar dai ya biyo bayan furucin da gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose ya yi na

Thursday, 4 August 2016

Gwamnatin APC Sam Ba ta da Laifi A Mawuyacin halin da yan Nigeria ke ciki

Ministan yada labari na kasa Lai Muhammad yace Sam bai kamata yan Nigeria su daura ma gwamnatin su laifi ba akan Matsanaiciyar rawuwan da ake fama da ita a yanzu.

Tsagerun Niger Delta Sun Fasa Bututun Mai

Kungiyar fafutukar Tabbatar da Adalci na Yankin Niger Delta da aka fi sani da Niger Delta Justice Defence Group (NDJDG) ta fasa

Wednesday, 3 August 2016

Labarai a takaice


-NNPC ta nisanta kanta daga hauhawar  farashin kalanzir.
 -Farashin gangan danyen mai yayi kasa inda Yakoma 40$.
 -Yan bindiga sun kashe mutane 5 a tsaragi jihar kwara.
 -Jirgin fasinja na Emirates ya yi hatsari a filin saukan jirgin Dubai.
 -Kungiyar IS ta Nada Abu Musab al-Barnawi a matsayin shugaban Boko haram.
 -Sanusi Lamido Sanusi yayi kira ga gwamnatin Buhari da ta hukunta

Hukumar kula da zirga zirgan jiragen kasa ta Nigeria ta gargadi sojoji da yan sanda

Hukumar kula da zirga zirgan jiragen kasa ta Nigeria ta gargadi hukumomin tsaro da duk wani mai hawa jirgin kasa batare da ya sayi tikiti ba.
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana  da Goodluck Jonathan a fadar shugaban kasa da ke Abuja, babban birnin Nijeria a yau..
Shawari 50 ga mai neman Jin dadin aure daga bakin Shiek Aminu Ibrahim daurawa.
1 mai ya sa kayi aure
2 Ka zabi mai addini
3 Mai kaunar Ka
4 Mai haihuwa
5 Mai saukin hali

Shin ko kunsan Abunda kasar Holland tayiwa Fiyeyyen Halitta..

Kasar
Holland ta fitarda wani
film
(film786) kuma
Sunyi batanci da isgilanci ga Annabi
Muhammad
(s.a.w.) a
cikinsa. Don haka,
kakasance daya daga

Shin ko kasan Abubuwa kwara 100 Wanda Annabi S.A.W ya hane ka/ki da aikatawa....

*Abubuwa 100 da Annabi yai
hani ga muslmai ya aikata*
(1) Daga ido a cikin sallah.
(2) Yin waige acikin sallah.
(3) Wuce wa gaban mai sallah.
(4) Nuna musulmi da makami.
(5) Zagin (yanayin) sanyi.
(6) Zagin (yanayin) zafi.
(7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin
ruwa.
(8) Bayan gida (kashi) a hanya.
(9) Zaman hira bayan sallar isha.
(10) Zagin iska.
(11) Dagokan maibin sallah kafin
liman.

Duniya Makaranta data shiek Aminu Ibrahim Daurawa

*DUNIYA MAKARANTA*
1.Hakuri iri biyu ne: hakurin abinda ka ke so idan ba ka same shi ba, da hakurin abinda ba ka so idan ya same ka.
2. Duk kofar da ka ganta a rufe tana da mabudi. Kada ka saki baki kana jiranta ta bude da kanta.
3. Duk wanda ya yabe ka da karya wata rana sai ya zage ka.
4. Komai a duniya yana da mabudi. Mabudin ilimi shine tambaya, mabudin nasara hakuri, mabudin arziki tsoran Allah, mabudin zaman lafiya adalci da gaskiya.
5. Hattara da mabudai guda uku: