Shugaba Buhari yace tattakin da yayi daga masallacin idi zuwa gidansa a daura yayi ne badon nuna koshin lafiyarsa ga kowa ba.
'' ANYI TA CECE KUCE KAN TATTAKI NA A DAURA, BANYISHI DON NUNAMA KOWA KOSHIN LAFIYAR DA NAKE DA ITA BA, MUTANEN MAZABA TA SUNFITO KWANSU DA KWARKWATA DON SUYI TOZALI DANI, TAGOGIN MOTAR DA NAKE CIKI MANNE SUKE DA BAKIN LEDA, SHINE NAGA DACEWAR YIN TATTAKIN DOMIN SU SAMU DAMAR GANINA''
Shugaban ya bayyana hakan neh a shafinsa na twitter kwanaki kadan bayan tattakin nasa a ranar bikin babban sallah ya janyo cecekuce a bakunan yan kasar da ma manyan yansiyasa.

No comments:
Post a Comment