Na Allah Basa Karewa
Wannan bawan Allah mai suna Gwani Mustapa dan Asalin Jahar Borno ne, Shine wanda
ya tsinci kudin da yakai dalar Amurka 700 na wani Alhaji a kasa mai tsarki dan jihar Oyo mai suna Alhaji Abdulganiyu Ismail kuma ya maida masa hakkin sa batare da ya yi wata wata ba. Allah ya kara Imani.

No comments:
Post a Comment