Shugabannin majalisar dinkin duniya sun zargi kasar Koriya ta arewa kan gwajin makamin nukiliya da ta sake yi,
Shugabannin majalisar dinkin duniya sun zargi kasar Koriya ta arewa kan gwajin makamin nukiliya da ta sake yi, sannan sun umurci ita koriya ta arewar da ta dakatar da shirinta na makamin nukiliyar da gaggawa.
No comments:
Post a Comment