Patience Jonathan: Dala Miliyan 15 Da EFCC ta samu A Asusun Bankina kawai Na Kula da Lafiya na ne Da Biyan Bukatun Yau Da Kullun tsohowar Uwargidan Shugaba Jonathan Kenan take bayyana wa Shugaban Hukumar EFCC
yadda dala Miliyan 15 yashiga Asusun Bankinta a wata wasikar da ta turawa Shugaban Hukumar wanda Lauyanta Granville Abibo (SAN) ya rubuta a wasika mai lambar shaida GA/Abibo/00226/2016.
Wasikar dai ta biyo Bayan kwace kudin da Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa tayi a makon da ya gabata kamar yadda saharareporters suka bayyana.

No comments:
Post a Comment