Labaran da suka fi Jan hankali

Tuesday, 13 September 2016

Jami'an Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) sun kwace gidajen
tsohowar ministan mai na kasa Dieziani Alison-Madueke, wanda darajarsu akalla zai kai naira Biliyan 4.8, bugu da kari jami'in Hukumar ya kara tabbatar da ma manema labarai cewa sun tutara wasu jami'an su garin Patakwal domin binciken wasu gidajen da ake zargin mallakanta ne, wanda suma a kalla darajarsu zaikai kimanin naira Biliyan 3 da wasu yan burbudi. 

No comments:

Post a Comment