Labaran da suka fi Jan hankali

Wednesday, 14 September 2016

Ko kasan wannan sabuwar fasahar ya taimaka wajen rage yawan masu shan cigari

Masana Sun gano cewa Sabuwar fasaha na Tabar Laturonic Na taimakawa sosai wanje rage yawan masu shan cigari mai cutarwa, Amma tayaya, masana masu bincike,  a Jami'ar University College London (UCL) sun binciko
sun gano cewa ita Tabar Laturonic din bata cutar da mai shanta, kuma akalla mutane dubu goma shatakwas 18000 sun kauracewa Tabar ganyen Tobako sun koma anfani da Tabar Laturonic.
Hakan na nufin Sabuwar fasaha na Tabar Laturonic ya taimaka wajen rage yawan masu kamuwa da cutar Tobakulosis.

No comments:

Post a Comment