Siyasa ba hauka bane!
A zahirin gaskiya lamarin siyasar kano na sara suka ya fara wuce gona da iri, abunda akayi wa yan kwankwasiya jiya rashin mutunci ne,
Mene laifin mabiya Madugu da za'a sassarasu kawai don sunje bude makaranta koyon aikin Nas da ngwarzoma wanda Kwankwaso ya bude a garinsa na Madobi domin murnar cikansa shekaru 63 da aihuwa a duniya,
Wannan dabi'ace ta dabbanci wacce ta saba tsarin hankali irin na dan adamtaka dama koyarwar addini,
Abun tsoro anan shine fa me zai faru kenan ranar da akace madafan iko sun koma hannun yaran gidan kwankwaso? Ba'a tunanin wasu daga cikin wadanda suka ji raunuka suma suce sun samu dama yakamata su yi ramuwar gayya? allah ya kiyaye!
yakamta gwamnatin kano ta fito tayi Allah wadai da wannan danyen aikin da bata gari suka aikata kana ta dau mataki don ganin ta tabbatar da tsaro akan dan kowani jam'iya,
Jami'an tsaro kuma su maida hankali kan kare rayukan al'umma fiye da ra'ayin yan siyasa, idan ko ba haka ba zasu zamto basu da kima a idon al'uma!!!
Allah ya kiyaye!

No comments:
Post a Comment