Safiya Ahmad daga jahar Kaduna itace wacce ta lashe gasar mata ta kagaggun labarai na hikayata na BBC Hausa 2019 da labarinta na, Maraici.
Labarinta na Maraici dai ta gina shi ne akan rayuwar wata marainiya da ta tashi a gidan marayu daga baya ta samu wata hajiya ta dauketa a matsayin yar riko ta sanyata a makaranta har takai ga kammala sakandare, kwatsam sai miji ya fito, hajiya batayi wata wata ba ta aurar da ita, wanda daga karshe auren ya samu tangarda haryakai ga saki.
Yayinda ta dawo gidan hajiya labarin baiyi dadi ba sabida hajiya ta mata rashin mutunci ta koreta a gidanta.
Labarin dai ya nuna jajircewa da kalubalen da marayu musamman ma mata ke fiskanta a rayuwa.

No comments:
Post a Comment