Wata sabuwa kenan, awanni kadan da suka wuce ne dai hukamar da take bada katin dan kasa ta fitar da sanarwa a shafinta na twitter cewa duk wanda zai sabunta katinsa na dan kasa zai biya ₦ 5,000 kan a sabunata masa,
sabon katin dai na komai da ruwanka ne domin har kudi za'a iya cirewa da shi,
Kudin za'a biyashi ne ta remita inda za'a baka rasit wanda zaka kawo ofishin kafin a sabunta ta maka katin.
Wai me yasa komai na 🇳🇬 Najeriya daban neh?
Shin yadace ace sai na biya dubu 5 kamin a
sabunta min katina na dan kasa?
Wanda kan na sameshi sanda na bata shekaru, hakan na nufi idan dai har zan biya ₦5,000 kan a sabunta min katina na dan kasa, randa ya bata idan zanyi welcome back zan biya ₦10,000 kenan,
Wannan cuta ce.

No comments:
Post a Comment