Shin kana 1 daga cikin wadanda suka yada labarin karya na auren shugaba buhari?
Toh kai maza ka na goge domin jami'an tsaro na farin kaya wato sss sun chapke mutum 5 a yola fadar gwamnatin jahar adamawa,
wadanda laifinsu shine sun yi rubuce rubuce da dama na nuna jin dadi da goyon bayasu kan labarin karya na karin aure da shugaba buhari zai yi,
cikin wadanda aka kama harda mace mai suna Farida Sulaiman, sauran sun hada da Hussaini Ahmadu Har, Khalil Sajo, Umar Jimeta da Abba Gurin
ko da yake jaridar fombina times ta ruwaito cewa daga cikinsu Abba Gurin ya komo gida jiya da yamma,
Jama'a yakamata musan cewa idan kayi rubutu a shafinka na Facebook mutane da dama ne ke kallo wadanda bakasan su waye ba kuma daga cikinsu akuwai jami'an tsaro na farin kaya wato sss.
Kaga idan aka kamaka ka sanya kanka da iyalanka cikin kunci,
Sannan labarun karya sunyi yawa a shafukan sada zumunta don haka a tabbatar da ingancin labari kan ayi magana akai ko a yada.
Allah ya kiyaye.

No comments:
Post a Comment