Labaran da suka fi Jan hankali

Wednesday, 29 August 2018

KWANKWASO YA LASHI TAKWABIN KAYAR DA BUHARI



A yau ne dai Dan Musa ya kaddamar da kansa a matsayin wanda zasu goga da shugaba Buhari a zaben 2019 mai zuwa,
kaddamarwan anyishi ne a garin Abuja a yau a Chiko Hotel.
wannan ya biyo bayan tauye masa hakkinsa na hanashi yin anfani da katafaren filin taron Eagle squre na garin Abuja.
Taron yasamu halattar mutane da dama harma da tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahi shekarau wanda ashekarun baya basa haduwa a inuwa 1.
yayin da yake jawabi Kwankwaso ya sha alwashin kayar da Shugaba Buhari a zabe mai zuwa.
sai dai ganin yadda shugaga mai cin ke da magoya baya wasu masana harkokin siyasa nagin cewa hakan zai masa wuya, amma lokaci ne kadai zai tabbatar da haka.

No comments:

Post a Comment