Labaran da suka fi Jan hankali

Sunday, 26 August 2018

Shangiya komai kankanta Hadarine ga lafiya

Wani gagarumin bincike na duniya da aka gudanar kuma aka wallafa a birnin Lancet ya tabbatar da wani bincike da aka gudanar abaaya wadda ya nuna cewa shan giya  komai kankantar ta hadarine ga lafiyar dan'adam.

Wadda ya wallafa binciken yace izuwa yanzu sakamakon bincikensa shine mafi inganci sabida irin batutuwa da aka yi dubi akansu.
Latsa nan domin karantawa rahotona turance.

No comments:

Post a Comment