bayan hanasa filin eagle sequre Dan Musa ya sanarda sabon farfajiyar da zai kaddamar da kan nasa.
ayayin da yake hira
da jaridar premiumtimes mai magana da nyawun kwankwaso Binta Spikin ta gayama jaridar cewa taron zai gudana ne a Chida Hotel Utako, dake Abuja.
dama dai a gobe ne Senata Rabi'u Musa Kwankwaso zai kaddamar da kansa a matsayin dan takarar shugabancin kasa a jam'yar PDP a dandalin eagle square dake Abuja,

No comments:
Post a Comment