Labaran da suka fi Jan hankali

Thursday, 30 August 2018

DUBUN WANI DAN JARIDA YA CIKA BAYAN 'YAN SANDA SUN DAMKE SHI.

Yan sanda a kasar Belgium sun damke wani shahararren mai gabatarda labrin wasanni a  gidan talabijin na Belgian da French tv
a jiya laraba.
Yan sandan suna tuhumar Stephane Pauwels dan  shekara 50 sin neh da hanu a wani fashi da akayi a anguwar Lasne da ke kudanchin Brussels a shekarar 2017.
yayinda take gayawa kamfanin dillancin labarun AFP kakakin 'yan sanda nakasar Wenke Roggen tace kama kama shararren dan jaridar ya biyo bayan wani bayanan sirri da suka samu yayin da suke wani gagarumin bincike da suka soma tun watannin baya kan yan fashi da makami da masu dillancin miyagun kwayoyi.
A halin yanzu dai Stephane Pauwels na jiran shari'a da shi da wasu mautane biyar.

No comments:

Post a Comment