Hukumar aikin hajji ta Najerya(national hajj commission) ta ce kawo yanzu mahajjatanta 3 ne suka mutu a kasa mai tsarki.
Mahajjatan sun fito ne daga jahohin Legas, kano da babban birnin tarayya Abuja.
Adadin alhazan kasar da suke mutuwa a kasa mai tsarkin dai ya ragu sosai idan akyi la'akari da shekarun baya, inda mutane 15 suka mutu a bara, yayinda mutum 18 suka mutu a shekara ta 2016, cewar hukumar.

No comments:
Post a Comment