Ajiyane dai Farashin gangan danyen man fetur yayi Sama inda yakai kimanin Dala
51 a kasuwan duniya.
A gefe guda kuma hukumar samar da wutar lantarki ta kasa ta tabbatar da cewa yawan wutan da take samarwa ya Karu inda yakai kimanin megawatt dubu 4 da wasu burbudi a sama.
No comments:
Post a Comment