Labaran da suka fi Jan hankali

Friday, 5 August 2016

Rukunin Farko Na mahajjata sun Isa Kara Mai tsarki

Rukunin farko na mahajjata daga kasashen Bangladesh, India, sauthafrica da Pakistan, sun isa kasa mai tsarki, mahajjatan
Wanda yawansu yakai kimanin 1,300 sun saukane a jiya a filayen jirgin saman Jidda da na Marina.
A hajjin bana dai kasar saudiya zata karbi bakwancin alhazai Wanda yawansu ya zarta milayan 2.

No comments:

Post a Comment