Labaran da suka fi Jan hankali

Friday, 19 August 2016

Bokola Saraki da David Mark na Tsaka Mai Wuya

Sugaba Buhari ya bada umurnin binciken shugaban majalisar dattawa Bokola Saraki, David Mark, da wasu fitattun mutane a kasar dangane da badakalar Panama.
Idan ba'a manta ba dai a kwanakin baya jaridar premiumtimes ta wallafa wani rahoton bincike da ta gudanar a watannin baya inda ta bankado asirin wasu yan Nagerian da suka mallaki wasu kadarori a asirce, cikin Su harda Sabo da tsohon shugaban majalisar dattawan kasar wato David Mark Da magajinsa Bokola Saraki.

No comments:

Post a Comment