Labaran da suka fi Jan hankali

Thursday, 4 August 2016

Tsagerun Niger Delta Sun Fasa Bututun Mai

Kungiyar fafutukar Tabbatar da Adalci na Yankin Niger Delta da aka fi sani da Niger Delta Justice Defence Group (NDJDG) ta fasa
bututun mai dake garin Bera, dake karamar hukumar Gokana na jahar Rivers. Jaridar Naij da ruwaito cewa ya'yan kungiyar sun kai harinne da misalin karfe 1 darabi na daren jiya.

No comments:

Post a Comment