Isa Hamman mazaunin garin Yola jahar Adamawa, ya shaidawa Yan Jarida mawuyacin halin da ya tsinci Kansa ciki bayan wani Likita ya cire masa kodansa guda 2.
Lamarin Dai ya faru ne makwannin biyu da suka gabata a grain jimeta.
"ni bansan abunda sukayi ba sai bayan da abu ya baci har muka je Gombe, don Allah Ku taimaka mi"

No comments:
Post a Comment