Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da Goodluck Jonathan a fadar shugaban kasa da ke Abuja, babban birnin Nijeria a yau..
Sai dai haryanzu ba asan menene takamenmen abinda zasu tattauna akai ba, wannan dai bashine karon farkon ganawan su ba tun bayan da tsohon shugaba Jonathan ya sauka daga kan mulki ba.

No comments:
Post a Comment