Kashi 90 cikin Dari na shinkafar da ake shigowa da shi ta kan tudu shinkafane gurbatacce inji shugaban Hukumar Kostom na kasa Kanal Hamid Ali.
Shugaban ya bayyana hakanne a birnin Legas yayinda yake mayarda martani kan rokon da shugaban kungiyar "Beninoise Rice Millers’ Association," ya yi na da a sassauta dokar shigo da shinkafa kasar.
Shugaban ya kara da cewa, Ba su da isassun kayan aikin da za su tantance shinkafar da ke shigowa ta kan tudu, shi yasa gwamnatin tarayya ta rufe iyakokin ta na kan tudu kuma ta haramta shigo da shinkafa sai ta iyakokin ruwan kasar.

No comments:
Post a Comment