Labaran da suka fi Jan hankali

Friday, 5 August 2016

Hajiya A'isha Buhari Ta Dira Washington Jiya, Fayose kuma Yaji Kunya

Matar Shugaba Muhammadu Buhari takai ziyara Birnin Washington na amurka jiya, ziyarar dai ya biyo bayan furucin da gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose ya yi na
kalubalantar ita Uwargidan shugaban kasan, da ta Kai ziyara Amurka idan har zarginta da ya yi na badakalar Satan kudi kwanakin baya karya Ne,
 A nasa Bangaren yayin da yake maida martani a shafin sa na facebook shugaba Buhari yace maganar Fayose Maganar Banza ce kawai..
Kalli Hotunan Isarta Washington



No comments:

Post a Comment