Labaran da suka fi Jan hankali

Friday, 5 August 2016

Ni Lauya Ne Babu Inda Dokar kasa tace Aringizon kasafin kudi Laifi Ne don Haka

A yaune kakakin Majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara yayi ganawar sirri da shugaba Muhammadu Buhari A fadar asorok dake Abuja Babban Birninin tarayya.
Ganawar dai anyi shine da
misalin karfe 2:25 na ranar yau Jumma'a, jaridar premiumtimes ita tawallafa labarin inda ta ruwaito cewa Kakakin majalisar ya shaidawa yan jarida bayan fitowarsa, cewa shi lauya Ne na wani Dan gajeren lokaci, kuma baiga inda aka ce Aringizon kasafin kudi laifi bane  saboda haka shi ba zai sauka daga mukaminsa ba.

No comments:

Post a Comment