Labaran da suka fi Jan hankali

Thursday, 4 August 2016

Gwamnatin APC Sam Ba ta da Laifi A Mawuyacin halin da yan Nigeria ke ciki

Ministan yada labari na kasa Lai Muhammad yace Sam bai kamata yan Nigeria su daura ma gwamnatin su laifi ba akan Matsanaiciyar rawuwan da ake fama da ita a yanzu.

A cewar ministan da gwamnatin da ta shude ta yi amfani da kudin man fetur na kasar yadda ya dace da yanayin ba haka yake yanzuba.

No comments:

Post a Comment