*Abubuwa 100 da Annabi yai
hani ga muslmai ya aikata*
(1) Daga ido a cikin sallah.
(2) Yin waige acikin sallah.
(3) Wuce wa gaban mai sallah.
(4) Nuna musulmi da makami.
(5) Zagin (yanayin) sanyi.
(6) Zagin (yanayin) zafi.
(7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin
ruwa.
(8) Bayan gida (kashi) a hanya.
(9) Zaman hira bayan sallar isha.
(10) Zagin iska.
(11) Dagokan maibin sallah kafin
liman.
(12) Yin rantsuwa lokacin ciniki koda
kana da
gaskiya.
(13) Yin aski ko yanke kunba,acikin
goman
farko na zulhajj.
(14) Aske gemu.
(15) Barin gashin baki.
(16) Barin tufafi suja kasa.
(17) Yin magana liman na huduba.
(18) Cin albasa, ko tafarnuwa lokacin
shiga
jama’a.
(19) Hassada.
(20) Bincike(mara kyau).
(21) Ha’inci.
(22) Zalunci.
(23) Zagin musulmi.
(24) Cin mutuncin mutum.
(25) Gulma.
(26) Kin cika alkawari. (27) Alfahari.
(28) Takama.
(29) Zato.
(30) Warewar mutum biyu (suyi magana) alhalin
su ukune, batare da iziniba.
(31) Cutar da dabba.
(32) Cin riba.
(33) Riya.
(34) Kefewa da mace (ba ajnabiyyaba).
(35) Kallon mace (wadda ba ajnabiyyaba).
(36) Rantsuwa akan karya.
(37) Yawan rantsuwa.
(38) Yin koyi da kafiri.
(39) Yin tsarki da hannun dama.
(40) Barin wuta akunne lokacin barci.
(41) Tafiya da takalmi daya.
(42) Zuwa gun bokaye.
(43) Aje kare a gida (banda na farauta
ko
gidan Gona).
(44) Daura ma dabba karaurawa.
(45) Ware juma’a don yin azumin
nafila.
(46) Yin rantsuwa da wani abu ba
Allah ba.
(47) Kiran wani da sunan sarkin
sarakuna. (Allah ne sarkin sarakuna).
(48) Abota da fasiki.
(49) Fadin August yayi ruwa (wata ko
tauraro).
(50) Zagin zakara.
(51) Kafirta musulmi. (52) Mace tai azumin nafila batare da
izinin
mujin taba (in yana nan).
(53) Kaurace ma gadon miji ga mace.
(54) Cin abinci da hannun hagu.
(55) Zama akan kabari.
(56) Fita garin da annoba ta afka
mashi.
(57) Shiga garin da annoba ta afka
masa.
(58) Fifita danda acikin ‘ya’ya.
(59) Yin azumi har akai dare.
(60) Tsafi.
(61) Cin mushe.
(62) Cin hanci.
(63) Karya.
(64) Sata.
(65) Shan jini
(66) Sanyatufafin alhariri.
(67) Zina.
(68) Yau dara.
(69) Kwace.
(70) Zunde.
(71) Tauye ma’auni. (72) Al’ghushu.
(73) Shan maye.
(74) Cin abinci ko Sha a kwano ko kofi
na
zinare ko azurfa.
(75) Cin dukiyar marayu.
(76) Kin bada hakkin Allah.
(77) Cutarwa.
(78) Yanke zumunci.
(79) Anna mimanci.
(80) Zaman rakuma a sallah.
(81) Shinfida hannuwa irin nakare acikin
sallah.
(82) Tsugunnon biri acikin sallah.
(83) Yin sallah bayan ankawo abinci.
(84) Buga hannu
(bayan gama tahiya)
kamar yanda doki yake da jelarsa.
(85) Cigaba da kasuwan ci lokacin
sallah.
(86) Neman agaji awajen wanin Allah.
(87) Kin bin iyaye.
(88) Kin ba makwabta hakkin su.
(89) Almubazzaranci.
(90) Rowa
(91) Kisankai.
(92) Kisan ‘ya’ya saboda tsoro talauci.
(93) Karya alkawari.
(94) Hada Allah da wani.
(95) Surutu yayin karatun al’qur’an.
(96) Wasa irin wanda ya sabawa
musulunci.
(97) Kin yin daya daga cikin rukunnan
musulunci.(alhalin mutum na da
damaryi)
(98) Kinyin sallah alokaci.
(99) Jefa kai cikin halaka.
(100) Cin abinda aka yanka bada
sunan Allah
ba.
hani ga muslmai ya aikata*
(1) Daga ido a cikin sallah.
(2) Yin waige acikin sallah.
(3) Wuce wa gaban mai sallah.
(4) Nuna musulmi da makami.
(5) Zagin (yanayin) sanyi.
(6) Zagin (yanayin) zafi.
(7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin
ruwa.
(8) Bayan gida (kashi) a hanya.
(9) Zaman hira bayan sallar isha.
(10) Zagin iska.
(11) Dagokan maibin sallah kafin
liman.
(12) Yin rantsuwa lokacin ciniki koda
kana da
gaskiya.
(13) Yin aski ko yanke kunba,acikin
goman
farko na zulhajj.
(14) Aske gemu.
(15) Barin gashin baki.
(16) Barin tufafi suja kasa.
(17) Yin magana liman na huduba.
(18) Cin albasa, ko tafarnuwa lokacin
shiga
jama’a.
(19) Hassada.
(20) Bincike(mara kyau).
(21) Ha’inci.
(22) Zalunci.
(23) Zagin musulmi.
(24) Cin mutuncin mutum.
(25) Gulma.
(26) Kin cika alkawari. (27) Alfahari.
(28) Takama.
(29) Zato.
(30) Warewar mutum biyu (suyi magana) alhalin
su ukune, batare da iziniba.
(31) Cutar da dabba.
(32) Cin riba.
(33) Riya.
(34) Kefewa da mace (ba ajnabiyyaba).
(35) Kallon mace (wadda ba ajnabiyyaba).
(36) Rantsuwa akan karya.
(37) Yawan rantsuwa.
(38) Yin koyi da kafiri.
(39) Yin tsarki da hannun dama.
(40) Barin wuta akunne lokacin barci.
(41) Tafiya da takalmi daya.
(42) Zuwa gun bokaye.
(43) Aje kare a gida (banda na farauta
ko
gidan Gona).
(44) Daura ma dabba karaurawa.
(45) Ware juma’a don yin azumin
nafila.
(46) Yin rantsuwa da wani abu ba
Allah ba.
(47) Kiran wani da sunan sarkin
sarakuna. (Allah ne sarkin sarakuna).
(48) Abota da fasiki.
(49) Fadin August yayi ruwa (wata ko
tauraro).
(50) Zagin zakara.
(51) Kafirta musulmi. (52) Mace tai azumin nafila batare da
izinin
mujin taba (in yana nan).
(53) Kaurace ma gadon miji ga mace.
(54) Cin abinci da hannun hagu.
(55) Zama akan kabari.
(56) Fita garin da annoba ta afka
mashi.
(57) Shiga garin da annoba ta afka
masa.
(58) Fifita danda acikin ‘ya’ya.
(59) Yin azumi har akai dare.
(60) Tsafi.
(61) Cin mushe.
(62) Cin hanci.
(63) Karya.
(64) Sata.
(65) Shan jini
(66) Sanyatufafin alhariri.
(67) Zina.
(68) Yau dara.
(69) Kwace.
(70) Zunde.
(71) Tauye ma’auni. (72) Al’ghushu.
(73) Shan maye.
(74) Cin abinci ko Sha a kwano ko kofi
na
zinare ko azurfa.
(75) Cin dukiyar marayu.
(76) Kin bada hakkin Allah.
(77) Cutarwa.
(78) Yanke zumunci.
(79) Anna mimanci.
(80) Zaman rakuma a sallah.
(81) Shinfida hannuwa irin nakare acikin
sallah.
(82) Tsugunnon biri acikin sallah.
(83) Yin sallah bayan ankawo abinci.
(84) Buga hannu
(bayan gama tahiya)
kamar yanda doki yake da jelarsa.
(85) Cigaba da kasuwan ci lokacin
sallah.
(86) Neman agaji awajen wanin Allah.
(87) Kin bin iyaye.
(88) Kin ba makwabta hakkin su.
(89) Almubazzaranci.
(90) Rowa
(91) Kisankai.
(92) Kisan ‘ya’ya saboda tsoro talauci.
(93) Karya alkawari.
(94) Hada Allah da wani.
(95) Surutu yayin karatun al’qur’an.
(96) Wasa irin wanda ya sabawa
musulunci.
(97) Kin yin daya daga cikin rukunnan
musulunci.(alhalin mutum na da
damaryi)
(98) Kinyin sallah alokaci.
(99) Jefa kai cikin halaka.
(100) Cin abinda aka yanka bada
sunan Allah
ba.

No comments:
Post a Comment