-NNPC ta nisanta kanta daga hauhawar farashin kalanzir.
-Farashin gangan danyen mai yayi kasa inda Yakoma 40$.
-Yan bindiga sun kashe mutane 5 a tsaragi jihar kwara.
-Jirgin fasinja na Emirates ya yi hatsari a filin saukan jirgin Dubai.
-Kungiyar IS ta Nada Abu Musab al-Barnawi a matsayin shugaban Boko haram.
-Sanusi Lamido Sanusi yayi kira ga gwamnatin Buhari da ta hukunta
Barayin Lalitar gwamnati.
- Dizani Alison Maduake dakanta tabani makudan kudade na raba domin kamfe na siyasa inji tsohuwar daraktan kudi na jam'iyar PDP Nenadi Usman.
-Yan bindiga sun sace Dan majalisar wakilai mai wakiltar Mashi/ na jihar Katsina, Sani Bello Mashi jiya.
-Shugaba Muhammad Buhari ya gana da tsohon shugaban Nigeria Good luck egbele Jonathan jiya a fada asorok.
- A yunkurinsa na rage dogaro da iskar gas a Nigeria kamfanin Dangote zai fara sarrafa gawayin coal domin amfaninsa na yau da kullum a watan Satumban shekaran 2016.

No comments:
Post a Comment